Friday, 4 November 2016

YESU BEGE NA By Timmy Samuel ft Kespan Maxwell & Bishop T. Full Lyrics

Yesu Bege Na Lyrics

SOLO 1
Timmy Samuel
Ko duniya ta ki ni, Baza ni ji tsoron komai ba
Domin na san Isa yana nan, kuma shi ne bege na
Domin na san Isa yana nan, kuma shi ne bege na
Amazing grace how sweet the sound, that saved a wretch like me
For I was lost, now am found
Yesu ya zama abun kurri na, Begen Allah kuma shi ne karfi na
Ba za ya taba bar ni ba, don shi ne bege na.

CHORUS
Sunan sa Yesu Bege na
(Yana Tare da ni a koyaushe)
Yesu bege na
(Baza ya bar ni ba, a ko wani irin masala nake chiki)
Sunan sa yesu bege na
(Yana tare da ni a kulayomi)
Yesu Bege na
(Baza ya barni ba)


Solo 2
Kespan Maxwell
- Amazing grace, amazing grace how sweet the sound
That saved a wretch that saved a wretch, a wretch like me
Tunda ya same ni, baza ya barni ba……
Tunda ya cheche ni, shi zai rikke ni…….
Shi ne my redeemer, shi ne my keeper
Shi ne my father, sunan sa, sunan sa

(REPEAT CHORUS 1c)


Solo 3
Bishop Tee
The grace of the Lord is upon my life, I’ll never be afride
The power of the lord is with me, never be afride
Ko duniya ta kini yeahh, bazan ji tsoro ba
Ko chikin wahaloli na, yana nan tare da ni
Yesu dusten cheto na…… a wurrin ka zan booya
Yesu dusten cheto na….. a wurrin ka zan booya

(REPEAT CHORUS 1c)


No comments:

Post a Comment